Isa ga babban shafi
Nijar

Gwamnatin Nijar ta rufe dakunan kwanan dalibai

An rufe dakunan kwanan daliban Jami'a a birnin Yamai na Nijar saboda zanga-zanga
An rufe dakunan kwanan daliban Jami'a a birnin Yamai na Nijar saboda zanga-zanga AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad
1 min

Gwamantin Nijar ta sanar da rufe dakunan kwanan dalibai a babbar jami’ar kasar da ke birnin Yamai. Ministan ilimi mai zurfi na kasar Mohamed Ben Omar ne ya tabbatar da hakan bayan wata kazamar tarzomar da daliban suka yi a jiya Litinin, in da rahotanni ke cewa an raunata daliban da dama, yayin da aka cafke wasu daga cikinsu.Wakiliyarmu a birnin Yamai Lydia Addo na dauke da karin bayani a wannan rahoto. 

Talla

Rahoto kan rufe dakunan dalibai a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.