Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin makon 'yan Bori na shekara a Jamhuriyyar Nijar

Sauti 10:00
Wasu daga cikin masu wasan bori a kasar Hausa.
Wasu daga cikin masu wasan bori a kasar Hausa. nairaland.com
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin na wannan mako, ya leka jamhuriyar Nijar, inda ake bikin zagayowar makon 'yan bori wanda aka saba yi a duk shekara. A duk olokacin wannan biki dai 'yan borin kan bayyana awasu daga cikin abubuwan da suke cewa zasu faru a cikin shekara.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.