Isa ga babban shafi
Nijar

An kaddamar da Alluran Rigakafin Cutar Sankarau a Nijar

Wata yarinya daga Najeriya na karban alluran rigakafin cutar sankarau
Wata yarinya daga Najeriya na karban alluran rigakafin cutar sankarau africa-online.com
Zubin rubutu: Lydia Ado
1 min

Hukumomin kiwon lafiya a Jamhuriyar Nijar, sun kaddamar da shirin rigakafin cutar Sankarau a fadin kasar.Matakin na zuwa bayanda cutar ta kama mutane 940 ta kuma yi sanadiyar mutuwar mutane 5.Ga dai Karin bayani cikin rahoton da wakiliyarmu wakiliyar mu Lydia Addo ta aiko mana. 

Talla

Rahoto Gameda rigakafin cutar Sankarau a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.