Nijar

'Ya'yan Makiyaya na kauracewa makarantu a Nijar

Yaran makiyaya na kauracewa makarantu sakamakon matsaloli a jihohinsu.
Yaran makiyaya na kauracewa makarantu sakamakon matsaloli a jihohinsu. Getty Images/Aldo Pavan

Ministan kula da ayyukan jinkai na jamhuriyar Nijar Lawan Magaji na gudanar da ziyara a yankin Agadez da ke arewacin kasar, inda ‘ya'yan makiyaya suka kaurace wa makarantunsu sakamakon yadda rashin ciyawar dabbobi ya tilasta wa iyayen barin yankunan , ga karin bayani daga bakin wakilinmu Oumar Sani.

Talla

Matsalar da yaran makiyaya ke fuskanta

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.