Isa ga babban shafi
Nijar

Iccen Kanya na fuskantar barazana a Nijar

Iccen Kanya na fuskantar barazana a Nijar
Iccen Kanya na fuskantar barazana a Nijar Emmanuelle Landais
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad
1 min

Wannan rana ta 5 ga watan Yuni ita ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin kare muhalli, lura da irin barazanar da muhallin ke fuskanta a fannoni da dama.A yankin Maradi da ke jamhuriyar Nijar, iccen Kanya ne ke cikin wani hali da yanzu haka jami’an kare gandun daji suka fara daukar matakai, sakamakon yadda jama’a ke sassake bawon don yin magani bayan fatawar da wani malami ya bayar, da ke cewa Kanyar na maganin kowace irin cuta. Salisu Isa na dauke da karin bayani a wannan rahoto da ya aiko mana daga Maradi. 

Talla

Iccen Kanya na fuskantar barazana a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.