Isa ga babban shafi
Kasuwanci

An yi awon gaba da kudaden 'yan kasuwa a Nijar

Sauti 10:06
Cibiyoyin hada-hadar kudade sun yi awon gaba da kudaden 'yan kasuwa a Jamhuriyar Nijar
Cibiyoyin hada-hadar kudade sun yi awon gaba da kudaden 'yan kasuwa a Jamhuriyar Nijar Getty Images/Bloomberg / Contributeur
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan tare da Awwal Janyau ya tattauna ne kan korafin 'yan kasuwa a Nijar, da suka ce wasu cibiyoyin hada-hadar kudad ko kuma kanana bankuna da ke ba su rance sun yi awon gaba da kudadensu, lamarin da ya jefa 'yan kasuwan cikin damuwa musamman masu karamin karfi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.