Lafiya Jari ce

Sankarar bakin mahaifa na kashe mata a Nijar

Sauti 10:31
Sankarar bakin mahaifa na kashe mata a Jamhuriyar Nijar
Sankarar bakin mahaifa na kashe mata a Jamhuriyar Nijar Crédits : The Washington Post / Contributeur / Getty Images

Shirin Lafiya Jari ce tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya yi nazari kan yadda mace-mace tsakanin mata ya karu a Jamhuriyar Nijar sakamakon kamuwa da ciwon sankarar bakin mahaifa. Shirin ya kuma duba wasu daga cikin cututuka da ake yadawa ta hanyar Jima'i.