Isa ga babban shafi
Nijar

Malaman makarantun gwamnati ba su da iznin koyarwa a makarantu masu zaman kansu

Haramtawa kwararrun malaman bayar da darasi a makarantu masu zaman kan su na zuwa ne a dai dai lokacin da masu hannu da shuni ke turuwar kai yaransu makarantun kudi don samun ingantaccen ilimi.
Haramtawa kwararrun malaman bayar da darasi a makarantu masu zaman kan su na zuwa ne a dai dai lokacin da masu hannu da shuni ke turuwar kai yaransu makarantun kudi don samun ingantaccen ilimi. Reuters
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
Minti 5

Ministan ilimin makarantun sakandare a Niger ya haramtawa malaman makaranta da ke karkashin gwamnati ba da darasi a makarantu masu zaman kan su, har sai an sami izini daga ofishin ministan duk kuwa da karancin Kwararrun malaman da makarantun masu zaman kan su ke fuskanta. Matakin dai na zuwa ne a dai dai lokacin da masu hali ke tururuwar kai yaransu makarantu masu zaman kansu. Daga Damagaram wakilinmu Ibrahim malam Tchillo na dauke da rahoto a kai

Talla

An haramtawa kwararrun malamai koyarwa a makarantu masu zaman kan su a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.