Nijar

Dalibai sun kauracewa makarantu a Nijar

Dalibai sun kauracewa daukan darasi a Nijar
Dalibai sun kauracewa daukan darasi a Nijar ISSOUF SANOGO / AFP

Tun a cikin makon da ya gabata daliban makaratun sakandare suka kauracewa daukan darasi a Nijar saboda wasu matsalolin.

Talla

Rashin karatu dai babbar matsala ce a wannan lokaci da ba a wuce wata daya da komawa hutu ba.

Al'amarin dai ya haifar da arangama tsakanin dalibai da ‘yan sanda, abin da ya sa makarantun masu zaman kansu bukatar daukar matakan gaggawa don hana ci gaban yaduwar rikicin. Salisu Isa na dauke da rahoto daga Maradi.

Dalibai sun kauracewa makarantu a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.