Nijar

Sabon rikici a Jam'iyyar CDS Rahama

Wasu daga cikin masu nuna bacin ran su a Zinder
Wasu daga cikin masu nuna bacin ran su a Zinder AFP PHOTO

A Jamhuriyar Nijar ana ci gaba da fuskantar tsaiko a jam’iyyar CDS rahama,wadda magoya bayan ta suka kasa kawo karshen rikicin cikin gida.

Talla

Satin da ya gabata ne jam’iyyar CDS Rahama kwamiti kolli na kasa ya fitar da wata sanarwar korar Amadu Rufai da aka fi sani da Shofa, shugaban jam’iyyar a Zinder ko Damagaram saboda bijerema umurnin kwamitin kollin jam’iyyar, sai dai jami’in ya sa kafa ya shure hukunci yana mai cewa yana nan daram a jam’iyar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.