Nijar

Nijar: Talauci ya karu a karkara

Talauci na karuwa a Kauyukan Nijar
Talauci na karuwa a Kauyukan Nijar REUTERS/Joe Penney

Wani rahoton Bankin Duniya ya bayyana cewa ‘yan siyasa da rashin hukunci ya sa talauci ya karu a Nijar musamman ga mazauna karkara, abinda ke sa yawancinsu barin yankunansu zuwa birane ko wasu kasashen makwabta domin ci-rani. A saurare karin bayani a Rahoton Salissou Isah daga Maradi.

Talla

Rahoto kan karuwar talauci a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.