Bakonmu a Yau

Ministar tsare-tsare Aishatou Boulama kan zuba jari a Nijar

Wallafawa ranar:

Kamar yadda watakila kukaji a cikin labaran duniya, Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta gudanar da wani gagarumin taron zuba jari a Paris wanda ya bai wa 'yan kasuwa da masu zuba jari damar ganin irin arzikin da Allah ya wadata kasar da kuma bayyana sha’awar su akai. Bayanai sun ce gwamnatin ta samu kudaden da suka zarce wadda ta ke bukata a wajen taron. Bayan kamala taron, Ministan tsare-tsare Aishatou Boulama Kane ta tattauna da RFI kuma ga bayanin da ta yi mana kan taron.

Shugabannin Kasashen Sahel da Emmanuel Macron na Faransa
Shugabannin Kasashen Sahel da Emmanuel Macron na Faransa REUTERS/Ludovic Marin
Sauran kashi-kashi