Ministan tsabtace biranen kasar Niger ya ce gwamnati a shirye take ta tattauna da masu zanga zanga bisa sharadi...

Sauti 03:24
Masu zanga zangar kin jinin dokar haraji ta 2018 a birnin Yamai 11-03-2018
Masu zanga zangar kin jinin dokar haraji ta 2018 a birnin Yamai 11-03-2018 PRESSE LIBRE

Ministan kula da tsabatace birane na kasar jamhuriyar Nijar Mahamadu Salisu Habi ya ce gwamnati a shirye take ta tattauna da masu zanga zangar kin jinin doka haraji ta 2018,  ga dai yadda tattaunawarsa ta kasance tare da Abdulkarim Ibrahim Shikal.