Isa ga babban shafi
Nijar

Mabiya Mazhabar Shi'a sun yi taron Allah wadai da Isra'ila a Jamhuriyar Nijar

Wasu mabiya mazhabar Shi'a a Kano, Najeriya.
Wasu mabiya mazhabar Shi'a a Kano, Najeriya. Reuters/Stringer

A yau Juma’a mabiya mazhabar Shi’a a Jamhuriyar Niger suka kira taron gangami inda suka bayyana damuwar su akan cin zalin din da suka ce ana nuna wa Falasdinawa da sauran Musulmin duniya a kassashe daban daban.Sun kuma ja hankalin wamnatin Jamhuriyar Niger akan batun hare-haren kungiyar Boko HaramWakiliyar mu Lydia Addo daga birnin Niamey ta aiko mana da rahoto akai.

Talla

Mabiya Mazhabar Shi'a sun yi taron Allah wadai da Isra'ila Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.