Al'adun Gargajiya

Shirin al'adu kan Taba gari

Sauti 10:23
Enfant peul du Niger (photo d'illustration).
Enfant peul du Niger (photo d'illustration). Emmanuel VALENTIN/Gamma-Rapho via Getty

Shirin al'adunmu na gado yau Muhammane Salisou Hamssou ya yi nazari kan al'adar kumsa Taba gari a Lebe da kabilar Bugaje ke yi a jamhuriyar Nijar.