Bakonmu a Yau

Amina Muhammad kan ziyara a Nijar

Sauti 03:07
Hajiya Amina Mohammed, mataimakiyar magatakardar Majalisar Dinkin Duniya
Hajiya Amina Mohammed, mataimakiyar magatakardar Majalisar Dinkin Duniya rfi hausa

Kamar yadda watakila ku ka ji a cikin labaran duniya, Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Hajiya Amina Mohammed ta kammala ziyarar aiki a Jamhuriyar Nijar, in da ta bayyana damuwa kan halin da mata ke ciki.Wakiliyarmu Koubra Illo ta tattauna da ita.