Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan matsalar yajin aikin malaman makarantu a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Kamar yadda wasu suka samu saurara a labarun duniya da sashin Hausa na RFI ya watsa, a makon jiya ne makarantun boko a Jamhuriar Nijar da suka hada da jami'o'i suka koma bakin aiki bayan janye yajin aikin da suka tsunduma.Matsalar yajin aiki na haifar da cikas ga bangaren ilimi a Nijar, lura da cewa kusan kowacce shekara sai malamai sun gudanar da ita.Shirin ra'ayoyin ku asu sauraro ya baku damar tofa albarkancin bakinku ne akan yadda za a shawo kan wannan matsala.

Yawaitar yajin aikin malaman manyan makarantu dama kanana na damun al'ummar Jamhuriyar Nijar.
Yawaitar yajin aikin malaman manyan makarantu dama kanana na damun al'ummar Jamhuriyar Nijar. © REUTERS/Kacper Pempel
Sauran kashi-kashi