Nijar

Bayani game da masarautar Damagaran na kasar Nijar

Garin  Zinder dake kasar Nijar
Garin Zinder dake kasar Nijar rfi

Cikin wannan shiri da Sule Maje Rajeto zai gabatar za'a ji bayanai game da tarihin masarautar Damagaram dake kasar Janhuriyar Nijar. Za'a  ji bayanai game da muhimmancin cin fara da ake yi a wasu jihohin Najeriya da Nijar.