Matakan da Jami'an lafiya a Nijar ke dauka son dakile cutar Sankarau

Sauti 10:02
Majalisar Dinkin Duniya ta ce cikin shekarar 2017, cutar Sankarau ta hallaka mutane 180 a Nijar, kusan rabinsu kuma yara kanana.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce cikin shekarar 2017, cutar Sankarau ta hallaka mutane 180 a Nijar, kusan rabinsu kuma yara kanana. La Libre Afrique

Shirin na wannan makon ya yi nazari ne kan asarar rayukan da cutar sankarau ke haddasawa a Nijar da kuma matakin da mahukunta ke dauka, a dai dai lokacin da ake tunkarar sauyawar Yanayi daga sanyi zuwa zafi.