Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

An kaddamar da ginin madatsar ruwa ta farko a Jamhuriyar Nijar

Sauti 19:12
Yankin da aka kafa tubalin soma aikin Madatsar Ruwa ta Kandaji, Madatsar Ruwa ta farko a Jamhuriyar Nijar.
Yankin da aka kafa tubalin soma aikin Madatsar Ruwa ta Kandaji, Madatsar Ruwa ta farko a Jamhuriyar Nijar. africaintelligence.fr
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin na wannan makon yayi tattaki ne zuwa Jamhuriyar Nijar, inda aka kaddamar da aikin gina madatsar ruwa ta farko a kan kogin Niger, ko kuma kogin Isa kamar dai yadda ake kiran shi a kasar, wato madatsar ruwan Kandadji a cikin jihar Tillabery da ke yammacin Jamhuriyar ta Nijar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.