Nijar-Rahotanni
Littafan kan tituna sun fi daukan hankali a Nijar
Wallafawa ranar:
A Jamhuriyar Nijar, duk da cewa akwai dimbin shugunan sayar da littafai na zamani kuma irin na kasaita, amma mafi yawan jama’ar kasar sun fi dogara ne da kasuwannin sayar da litattafai da ake bajewa a kan tituna. Abdoulkarim Ibrahim ya ziyarci irin wannan kasuwa da ke birnin Yamai, in da ya ci karo da jama’ar da ke hada-hadar irin wadannan litattai. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton.
Talla
Littafan kan tituna sun fi daukan hankali a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu