Nijar

Gwamnatin Nijar ta bayyana farashin kujerar aikin Hajjin bana

Wasu maniyyatan aikin Hajji daga Jamhuriyar Nijar.
Wasu maniyyatan aikin Hajji daga Jamhuriyar Nijar. ActuNiger

Ofishin Ministan kasuwanci tare da hadin gwiwar masu ruwa da tsaki kan shirya kula da aikin Hajji a Jamhuriyar Nijar, ya bayyana farashen kujerar aikin hajjin bana.Gwamnatin ta Nijar ta bayyana Miliyan 2 da dubu 300 na CFA a matsayin farashin kujerar aikin hajjin a bana.Sai dai wasu ‘yan kasar da masu kamfanonin aikin hajji na ganin farashin yayi tsada, idan aka kwatanta da wasu kasashe makwabta.Wakilinmu Salisu Isa daga Maradi ya aiko mana da rahoto akai. 

Talla

Gwamnatin Nijar ta bayyana farashin kujerar aikin Hajjin bana

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.