Shugaban hukumar Fenifoot ya ziyarcin wasu jihohin Nijar

Sauti 10:38
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar rfi hausa

Shugaban hukumar kwallon kafar Jamhuroyar Nijar Kanal Djibrilla Hamidou ya ziyarci wasu jihohin kasar domin ganewa idanun sa ci gaban da aka samu ta bangaren kwallon kafa ,banda haka Kanal Hamidou da sunan hukumar Feniffot ya taimakawa kungiyoyi na cikin gida da kayakin kwallo,kamar dai yada zaku ji a cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa .