Nijar

Mutane 11 suka hallaka a Maradi sakamakon kifewar kwale-kwale

Kwale-kwale a kogin iyakar Nijar da Mali
Kwale-kwale a kogin iyakar Nijar da Mali AFP/François Xavier Marit

A kalla mutane 11 ne aka tattabatar da mutuwarsu a garin Tsibirin Gobir na jihar Maradi a jamhuriyar Nijar sakamakon kifewar da kwale kwalen da suke ciki ya yi a lokacin da suke kokarin tsallakawa zuwa gona.Yanzu haka dai masu aikin agaji na ci gaba da lalube don gano karin wasu gawwakin kamar yadda zakuji cikin wannan rahoto da wakilinmu daga Maradi, Salisu Isa ya aiko mana.

Talla

Mutane 11 suka hallaka a Maradi sakamakon kifewar kwale-kwale

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.