Nijar

Rundunonin kasashen dake yaki da Boko Haram na taro a Yamai

Wasu sojojin Najeriya da ke sintiri a jihar Borno.
Wasu sojojin Najeriya da ke sintiri a jihar Borno. AFP

A Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar, manyan jami’an rundunar soji ta kawancen kasashen da ke yaki da Boko Haram a yankin Tafkin Chadi, da suka hada da Nijar, Kamaru, Najeriya da Chadi na zaman taro a kan hanyoyin leken assiri da kuma matakan dakile hare-haren mayakan kungiyar.Daga Birnin na Yamai, wakilinmu Sule Maje ya aiko muna da rahoto.

Talla

Rundunonin kasashen dake yaki da Boko Haram na taro a Yamai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI