Nijar

'Yan adawa sun kaurace wa ganawa da hukumar zaben Nijar

Ibrahim Yakouba,Shugaban jam'iyyar MPN KISHIN KASA a Nijar
Ibrahim Yakouba,Shugaban jam'iyyar MPN KISHIN KASA a Nijar rfi hausa

A Jamhuriyar Nijar,  an gana tsakanin jami’an hukumar zabe mai zaman kanta da kuma wakilan jam’iyyun siyasar kasar, to sai dai ban da na bangaren adawa wadanda suka yanke shawarar kaurace wa ganawar.Wakilinmu na Yamai,Souley Maje Rejeto ya aiko mana da wannan rahoto. 

Talla

'Yan adawa sun kaurace wa ganawa da hukumar zaben Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.