Lafiya Jari ce

Muhimmancin shayar da Jarirai nonon uwa zallah na tsawon watanni 6 daga haihuwa

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce a wannan karon tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan muhimmanci, alfanu da kuma yadda tsarin shayar da jarirai nonon uwa zallah ya samu karbuwa a Jamhuriyyar Nijar. Ayi saurare lafiya.

Shayar da jarirai nonon uwa zallah tun daga haihuwa zuwa watanni 6.
Shayar da jarirai nonon uwa zallah tun daga haihuwa zuwa watanni 6. guardian.ng