Hada hadar kasuwannin kayayyakin karatu a jamhuriyar Nijar

A Jamhuriyar Nijar, a daidai wannan lokaci da aka bude makarantun boko don fara karatun sabuwar shekara, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi mana dubi a game da kasuwar littatafai da kuma sauran kayan karatu musamman a birnin Yamai fadar gwamnatin kasar, ga kuma rahotonsa..

Talla

Hada hadar kasuwannin kayayyakin karatu a jamhuriyar Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.