Wasanni

Kwallon kafa na neman tallafi a Agadez

Sauti 09:55

A shirin Duniyar wasanni na yau Juma'a, Abdoulaye Issa ya yi dubi kan halin da kwallon kafa ke ciki a jihar Agadez, Jamhuriyar Nijar. A yi sauraro lafiya.