Al'adun Gargajiya

Ana gab samun karin yare guda kan 11 da Jamhuriyyar Nijar ke da su a hukumance

Wallafawa ranar:

Dai dai lokacin da Jamhuriyyar Nijar ke da yaruka 11 a hukumance yanzu haka wata sabuwar kabila da ta kira kanta da Tasawak ta bukaci sanya yarenta a jerin yarukan da hukuma ta amince da su.

Masallacin garin Agadez na Jamhuriyyar Nijar
Masallacin garin Agadez na Jamhuriyyar Nijar RFI/Bineta Diagne
Sauran kashi-kashi