Isa ga babban shafi
Wasanni

Harkar kwallon kafa a Agadez

Sauti 10:31
Kwallon da aka buga a gasar nahiyar Afrika a Masar a wannan shekara ta 2019.
Kwallon da aka buga a gasar nahiyar Afrika a Masar a wannan shekara ta 2019. MOHAMED EL-SHAHED / AFP
Da: Michael Kuduson

Acikin shirin 'Duniyar Wasanni na wannan mako,Abdoulaye Issa ya yi dubi da wainar daake toyawa a fagen kwallon kafa a garinn Agadez na Jamhuriyar Nijar. A yi sauraro lafiya. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.