Nijar
Zaman dakarun ketare a Nijar ya haifar da ce-ce-kuce
Wallafawa ranar:
A Jamhuriyar Nijar, ra’ayoyi sun sha bambam a tsakanin al’umma dangane da amfani ko rashin amfanin dakarun kasashen ketare da aka girke don fada da ayyukan ta’addanci a cikin kasar.Yankin Agadez a arewacin kasar, na daya daga cikin yankunan da aka jibge dimbin sojojin kasashen katare da suka hada da Faransawa da kuma wani babban sansanonin sojin saman Amurka.Wakilinmu daga Agadez Umar Sani ya aiko mana da karin bayani kan halin da ake ciki.
Talla
Zaman dakarun ketare a Nijar ya haifar da zazzafar muhawara
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu