Wasanni

Halin da wasan kwallon kafa ke ciki a jihar Agades

Sauti 10:31
Jihar Agadez a Jamhuriyar Nijar.
Jihar Agadez a Jamhuriyar Nijar. REUTERS/ Joe Penny

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi tattaki ne zuwa jihar Agadez dake Jamhuriyar Nijar, inda ya duba halin da wasannin kwallon kafa ke ciki.