Nijar

An zargi magajin garin Damagaram da yunkurin saida dukiyar al'umma

Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou. ©RFI

Wani takun saka ya barke tsakanin magajin garin Damagaram da wasu zababbun wakilan jama'a da kuma kungiyoyin kwadago, wadanda ke zargin magajin garin da yin wadaka da kadarori mallakin al’umma, da suka hada da gidaje da filaye kai har ma da makabarta.Wakilinmu na Damagaram aiko mana da rahoto a kai.

Talla

An zargi magajin garin Damagaram da yunkurin saida duniyar al'umma

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.