Halin da noman Shinkafa ke ciki a Jamhuriyar Nijar

Sauti 19:50
Noman shinkafa a Jamhuriyar Nijar.
Noman shinkafa a Jamhuriyar Nijar. Autre presse par DR culture de riz/aBamako

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yayi nazari tare datattaunawa damasu ruwa da tsaki kan halin da noman shinkafa ke ciki a Jamhuriyar Nijar.