Coronavirus
Matasa sun yi zanga-zanga kan matakan dakile Corona a Nijar
Matasa a garin Mirya dake Gabashin Damagaram a Jamhuriyar Nijar sun gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewa da wasu matakan gwamnati na dakile cutar murar Coronavirus da ta zamewa duniya alakakai.
Wallafawa ranar:
Talla
Daya daga cikin matakan da ya fuskanci turjiyar matasan shi ne na haramta gudanar da tarukan ibada kamar yadda za a ji cikin rahoton da wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo aiko mana.
Matasa sun yi zanga-zanga kan matakan dakile Corona a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu