Coronavirus

Gwamnatin Nijar ta soma rabawa marasa karfi abinci kyauta

Wata kasuwar sayar da kayan masarufi a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. 17/9/2013.
Wata kasuwar sayar da kayan masarufi a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. 17/9/2013. REUTERS/Joe Penney

Gwamnatin Nijar ta soma aiwatar da shirin ragewa ‘yan kasar musamman talakawa, radadin karayar tattalin arzikin da annobar coronavirus ta haddasa a kasashen duniya.

Talla

A karkashin shirin gwamnatin ta Jamhuriyar Nijar ta soma rabawa marasa karfi abinci kyauta tare da kayyade farashin kayayyakin masarufi a kasuwanni.

Daga Agadez, wakilinmu Umar Sani ya aiko mana da rahoto kan halin da ake ciki.

Gwamnatin Nijar ta soma rabawa marasa karfi abinci kyauta

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.