Nijar-Coronavirus

Ministan Lafiyar Nijar ya ziyarci Zinder saboda karuwar masu cutar corona

Ministan Lafiyar Jamhuriyar Nijar Dakta Idi Illiassou Maïnassara.
Ministan Lafiyar Jamhuriyar Nijar Dakta Idi Illiassou Maïnassara. © Autre presse par DR

Ganin yadda ake samun karuwar masu fama da cutar coronavirus a Zindar dake Jamhuriyar Nijar abinda ya haifar da fargaba a cikin jama’a, gwamnati ta aike da tawaga ta musamman a karkashin jagorancin ministan lafiyar kasar dakta dakta Idi Iliyasu Mai Nassara don ziyarar gani da ido na halin da ake ciki a jihar.Wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto, kan ziyarar da kuma batutuwan da tawagar ministan lafiyar ta tattauna akai.

Talla

Rahoto kan ziyarar Ministan Lafiyar Nijar a Zinder saboda karuwar masu cutar corona

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.