Nijar-Coronavirus

Halin da ake ciki a Nijar bayan sassauta matakan yakar annobar COVID-19

Al'ummar Musulmi yayin Salla, a babban Masallacin Juma'a na birnin Agadez dake Jamhuriyar Nijar.
Al'ummar Musulmi yayin Salla, a babban Masallacin Juma'a na birnin Agadez dake Jamhuriyar Nijar. MAPS/ Alessandro Penso

Bayanai daga Jamhuriyar Nijar na cewa ga alama mafi yawan masallatai basa mutunta sharuddan da mahukunta suka gindaya a wajen Sallar jam’i, da suka hada da sake wanke hannuwa a kofar Masallai da kuma sanya tazara a cikin sahu.

Talla

Wakilinmu Omar Sani ya ziyarci wasu masallan domin ganin yadda ake sallar jam’in a Agadez ga kuma rahotonsa.

Halin da ake ciki a Nijar bayan sassauta matakan yakar annobar COVID-19

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.