Nijar-Coronavirus
Yadda hada-hadar bikin karamar Sallah ke gudana a Nijar
Wallafawa ranar:
Bisa al’ada, irin wannan lokaci da muke na karshen watan azumi na kasancewa cike da hada-hadar kasuwanci a bangarori da dama, inda kowa ke ta kokarin ganin ya kayatar da ranar Sallah dake tafe ga kansa da iyalensa.
Talla
Sai dai halin da duniya ke ciki a yanzu haka game da annobar coronavirus ya rage armashin hada-hadar ta bana.
Kan wannan wakilinmu daga Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana da rahoto.
Yadda hada-hadar bikin karamar Sallah ke gudana a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu