Nijar
COVID-19: An fara feshi a makarantun Nijar bayan tsaida ranar komawa karatu
Wallafawa ranar:
Bayan share sama da kwanaki 70 a kulle don hana yaduwar annobar coronavirus, a ranar litinin mai zuwa 1 ga watan Yuni za a sake bude makarantun boko a Jamhuriyar Nijar.
Talla
Kafin sake bude sun ne, a yau laraba aka kaddamar da aikin feshin magani a cikin makarantu da ke fadin kasar baki daya. Daga Damagaram ga rahoton da wakilinmu Ibrahim Malam Chillo ya aiko mana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu