Kungiyoyi sun koka kan azabtar da daliban sangaya a Nijar

Wasu daliban karatun sangaya a Najeriya
Wasu daliban karatun sangaya a Najeriya AFP

Bayyanar wasu hotunan bidiyo kan yadda malaman makarantun Alkur’ani a jamhuriyar Nijar ke cin zarafin yara dalibai wajen yi musu duka ya ankarar da masu rajin kare hakkin Bil Adama da kungiyar makarantun tsangaya farkawa daga bacci wajen yaki da wannan mummunar dabi’a, kamar yadda zakuji cikin wannan rahoto da wakilin mu na Maradi, Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana.

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron rahoto akai.

Kungiyoyi sun koka kan azabtar da daliban sangaya a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.