Nijar zata dauki tsoffin 'yan tawaye cikin sabon rundunar tsaro

Sojan Nijar cikin motan sulke
Sojan Nijar cikin motan sulke ISSOUF SANOGO / AFP

Gwamantin Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da wani shirin samar da wani runduna ta musamman da zai hada da jami'an tsaro da kuma tsoffin 'yan tawaye wanda zai rika sintiri a kan iyakokin kasar don rage matsalar tsaro da kasar ke fama da shi.  

Talla

Tuni kasa dai kasar ta sanar da anniyar daukar daruruwan matasa aiki don sanyasu cikin rundunar da ake kira da "Garde" a jihohi masu fama da tashe tashen hankulla.

Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron rahoto da wakilin Oumar Sani ya aiko mana daga Agadez.

Nijar zata dauki tsoffin 'yan tawaye a sabon rundunar tsaro

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI