Bakonmu a Yau

Alh. Adamu Muhammad Madawa, daya daga cikin jagororin 'yan Nijar mazauna Najeriya kan batun hana su zabe

Sauti 03:22
Hukumar Zaben jamhuriyar Nijar CENI
Hukumar Zaben jamhuriyar Nijar CENI ceni

Hukumar Zabe a Jamhuriyar Nijar tace ba zata iya baiwa 'Yan kasar da suke zama a kasashen waje damar gudanar da zabubbuka masu zuwa ba, saboda matsalolin da suka hana ta yi musu rajista.Tuni wannan matsayi ya haifar da cece kuce a ciki da wajen kasar, abinda ya sa wasu daga cikin Yan kasar ke cewa zasu je kotu domin kare Yancin su dangane da wannan mataki.

Talla

Dangane da wannan batu, Abubakar Isa Dandago ya tattauna da daya daga cikin shugabannin Yan Nijar mazauna Najeriya, Alh Adamu Muhammad Madawa, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.