Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Shirin Rayuwa Kenan kashi na 18

Sauti 20:00
Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez dake Jamhuriyar Nijar
Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez dake Jamhuriyar Nijar RFI/Bineta Diagne
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 21

'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda auren wuri ke jefa kananan yara mata cikin  halin ni 'yasu a kasashen Hausa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.