'Yan Nijar sun mayar da martani kan matakin hana su zabe

Ma'aikta a Hukumar Zaben Nijar
Ma'aikta a Hukumar Zaben Nijar ISSOUF SANOGO / AFP

‘Yan Nijar mazauna ketare na ci gaba da bayyana rashin amincewarsu da matsayin hukumar zabe na cewa, ba za su kada kuri’insu ba a zaben kasar mai zuwa saboda rashin yi musu rajista. Wannan matsayin ya haifar da cece-kuce a ciki da wajen kasar ta Nijar. A karshen makon da ya gabata, ‘yan Nijar mazauna kasar Coted'Ivoire sun gudanar da taro, inda suka bayyana nasu matsayin. 

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Alhaji Soumana Yakuba, shugaban Jam'iyyar Lumana a kasar.

Alhaji Soumana Yakuba kan zaben Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI