Nijar
Mutane 17 mutu sakamakon hadarin mota a Nijar
Mutane 17 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 7 suka samu raunuka sakamakon taho-mu-gama da wasu motoci biyu suka yi, tsakanin garin Taketa da kuma Kance, dake cikin yankin Damagaram a Jamhuriyar Nijar.Wannan lamari dai ya faru ne a cikin daren jiya, inda bayan yin karo na juna, nan take motocin biyu suka kama da wuta.Daga Damagaram, wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Mutane 17 mutu sakamakon hadarin mota a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu