Nijar

'yan sanda sun kama wasu mutane da tabar wiwi masu yawa a Jamhuriyar Nijar

Kilogramme 245 na tabar wiwi, tare da motoci biyu da tsabar kudi CFA miliyon biyu ne 'yan sanda suka kama wasu 'yan Nijar 2 da 'yan kasashen waje 4 da su a birnin Niamey a daidai lokacin da fataucin miyagun kwayoyi ke dada kamari a kasar.Daga Maradi ga rahoton Salissou Issa.

Gonar tabar wiwi a birnin Ontario na Canada.
Gonar tabar wiwi a birnin Ontario na Canada. REUTERS/Blair Gable