Nijar

Kasuwar fatun dabbobi ta durkushe a Nijar

Annobar coronavirus ta janyo faduwar farashin fatun dabbobi a Jamhuriyar Nijar.
Annobar coronavirus ta janyo faduwar farashin fatun dabbobi a Jamhuriyar Nijar. Daily Trust

Bayanai daga Jamhuriyar Nijar sun ce kasuwar fata ta yi faduwar da aka jima ba’a gani ba a kasar, saboda tashirin annobar coronavirus.

Talla

Bincike ya nuna cewar a bana farashin fatar bai taka kara ya karya ba, a daidai lokacin da musulmi suka yanke milyoyin dabbabi Sallar layya ta bana.

Wakilinmu a Maradi a Jamhuriyar ta Nijar Salisu Isa, ya gudanar da bincike kan halin da kasuwar fatun ke ciki.

Rahoto kan yadda farashin fatun dabbobi ya fadi a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.