Al'adun Gargajiya

Illar watsi da bikin al'adun gargajiya a Nijar kashi na 2

Sauti 10:35
Bikin al'adun gargajiya na hada kan al'umma a Nijar.
Bikin al'adun gargajiya na hada kan al'umma a Nijar. AFP

Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan makon ya cigaba da tattaunawa ne kan gudanar bukukuwan kalankuwa na nuna al'adun garajiya a Jamhuriyar Nijar tare da Mahamman Salisu Hamisou.